--
Allah Ya Isa :- Dani da Mata na da Yayana Duk Bamu yafe ba Allah ya isar mana An zalince mu

Allah Ya Isa :- Dani da Mata na da Yayana Duk Bamu yafe ba Allah ya isar mana An zalince mu

Allah Ya Isa Dani da Matana da Yayana duk bamu yafe ba Allah ya Isar manahAssalamualaikum 


Kamar yanda muka saba kawo muku sahihan labarai a yau ma munzo muku da bayanin Sheikh Bello Aliyu Yabo Sokoto 


Kamar yanda malamin yasaba duk Juma'a da Asabar da lahadi yana karatu sannan cikin karatun nasa yakan fitar da wasu Abubuwa masu amfani,


A yauma munzo muku da wani bayani da Malam yayi cikin bayanan sa daya sabayi bayan yayi magana Dan gane da matsalar rayuwa da ake ciki musamman matsalar man Petur,


Daga karshe dai kamar yanda zakuji cikin wannan Videon yau tura takai bango Malam yayi Allah ya isa sannan yayi a madadin matan sa da yayansa yace duk basu yafe ba.


Kamar yanda zakuji cikin wannan Videon 👇0 Response to "Allah Ya Isa :- Dani da Mata na da Yayana Duk Bamu yafe ba Allah ya isar mana An zalince mu"

Post a Comment