Da Dumi-Dumi:- Kakan Farin Ciki___Kalli Yanda soyayyar Juna ta sanye Pantami ya Rungume Daurawa
Alhamdu lil laah!!
Mun samu halartar bude Masallacin Juma'ah da cibiyar yada addinin musulunci a Sokoto birnin Shehu, Malam yasamu halartar taron a matsayin babban bako me jawabi.
Wannan gayyata ta gudana ne daga Farfesa Muhammad Mansur Sokoto. Karkashin jagorancin me alfarma sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar na uku.
Sannan bude Masallacin yasamu halartar manyan malamai, Kamar Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa da Sheikh Jabir Mai Hula da makamantansu,
Sheikh Sani Abdullahi Jos shi aka sanya a matsayin limamin Masallacin, da kula da cibiyar,
Allah ya biya da gidan Aljannah ga duk wadanda suke hidima wa Tafarkin sa.
0 Response to "Da Dumi-Dumi:- Kakan Farin Ciki___Kalli Yanda soyayyar Juna ta sanye Pantami ya Rungume Daurawa "
Post a Comment