--
Wasan Kwaikwayo:- Wacece Fati Washa__Masoyana Karku Bari abarku a Baya

Wasan Kwaikwayo:- Wacece Fati Washa__Masoyana Karku Bari abarku a Baya


 

Fatima Abdullahi Washa kamar yadda asalin sunan ta yake ba bakuwa bace a harkar fim din Hausa don kuwa ta fito a fina-finai da dama inda tayi fice Duniya ta san ta



Jama’a sun fi sanin ta da Washa ko kace Tara washa ko ma Fati Washa watau sunan Mahaifin ta ya bace. Kadan daga cikin fina-finan wannan Jaruma akwai Ya Allah da tayi a 2014, 'Yar Tasha a 2015 Washa ta fito a Ana Wata ga Wata a shekarar 2015. 


Fati Washa kamar su Rahma Sadau, Hadiza Gabon, da 'Dan wasa Ali Nuhu, dsr tana kan shafin Tuwita na yanar gizo inda ta ke aikawa dinbin masoya da mabiyan ta sako da game da halin rayuwa da harkar soyayya. Dazu kun ji tarihin Halima Atete, wand aba batun ba fim kadai ba, ta yi karatun Boko a Garin Maiganari daga nan kuma ta koma wata Makaranta a Garin Yerwa. Daga baya ma ta koma Kwalejin nan ta Mohammed Goni inda tayi difiloma a shari’a




Har yanzu dai fati washa jaruma ce a masana'antar kannywood. 

0 Response to "Wasan Kwaikwayo:- Wacece Fati Washa__Masoyana Karku Bari abarku a Baya"

Post a Comment