Wata sabuwa cikin fushi jarumar Kannywood Ummi Rahab tayi zazzafan Martani akan cin amanar da aka mata
Wata sabuwa cikin fushi jarumar Kannywood Ummi Rahab tayi zazzafan Martani akan cin amanar da aka mata
Daya daga cikin jarumai mata acikin masana’antar Kannywood ummi rahab tafito tayi wani bidiyo tana kokawa kan yadda ake amfani da sunanta wajan cin amana dakuma yaudarar masoyanta.
Ummi Rahab tayi wannan maganar ne a shafinta na Instagram, inda wata baiwar Allah tabude shafi da sunan Ummi Rahab inda ta cuci wani mazaunin kasar amurka makudan kudade.
Saidaga baya wannan bawan Allah yagane cewar ba asalin ummi rahab bace ta cucesa wata dabance ta bude shafin sada zumunta da sunan jaruma Ummi Rahab inda ta cuceshi makudan kudade.
Cikin jawabin na jaruma Ummi Rahab ta bayyana cewar a halin yanzu wannan bawan Allah yasa aka kama budurwar data cucesa wannan kudaden inda ahalin yanzu alkali ya turata gidan kurkuku bisa wannan babban laifi data aikata, gadai cikakken bidiyon jarumar.
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Bzglobal domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.
0 Response to "Wata sabuwa cikin fushi jarumar Kannywood Ummi Rahab tayi zazzafan Martani akan cin amanar da aka mata"
Post a Comment