--
Babban sako zuwa ga Dukkan Al-ummar Musulmi masu Amfani da Social Media Ayi Hattara Da Wannan👇 kuma kuyi share Dan Allah

Babban sako zuwa ga Dukkan Al-ummar Musulmi masu Amfani da Social Media Ayi Hattara Da Wannan👇 kuma kuyi share Dan Allah


Kiristoci na yunkurin yin ramuwar gayyar Kisan Deborah, akan musulmi ta hanyar Sace musu account na Facebook, twitter,  da Instagram, da Tiktok,  bayan sunyi Nassarar kwace Account Din zasuyi amfani dashi su zagi Annabi (S.a.w) 


Daga nan kuma shikenan Al-ummah Zasu Farwa Wanda Aka Kwacewa Account Fin Su Kasheshi,  Don Haka Muke Kara Kira Ga Al-ummar Musulmi Musamman Wadanda Suka Shahara,  Dasu Gaggauta Cire Number Waya Daga Dukkan Asusun su na Yanar Gizo Su Koma Amfani Da Email,  


Kuma Su Canza Password Dinsu gaba Daya Su Saka Masu Tsauri Sosai! Muna Kara Kira Da Babbar Murya Ga Al-ummar Musulmi Idan Anga Haka Kafin Ayi Komai A Tabbatar Da Anyi Bincike Sahihi Domin Kaucewa Aikin Dana Sani,  


Kuna Iya Kallo Cikakken bayani Cikin Bidiyon Nan Dake Kasa👇


0 Response to "Babban sako zuwa ga Dukkan Al-ummar Musulmi masu Amfani da Social Media Ayi Hattara Da Wannan👇 kuma kuyi share Dan Allah "

Post a Comment