--
Yadda Zaku Cike Aikin Ad-hoc a Ma'aikatar National population commission NPC

Yadda Zaku Cike Aikin Ad-hoc a Ma'aikatar National population commission NPC


 Karin Bayanin Yadda Zaku Cike Aikin Ad-hoc a Ma'aikatar National population commission NPC

Hukumar sun fitar da sanar wan diban ma aikata wanda sukayi a shafinsu na Facebook amma wannan diban ma aikatan da za ayi bawai gama garin diban ma aikatabane domin kuma an kaiyade iya kacin inda za adiba 


A kowanne yanki na Nigeria za a dauki state daya acikin state daya za adauki Local government daya 


Wato ko wanne zone state daya acikin state din zaadau local government daya 


Ga jerin sunayen inda za a dau ma aikatan. 


1. Bayelsa(Brass),


2. Adamawa(Toungo), 


3. Anambra(Idemili South),


4. Nasarawa(Karu), 


5. Katsina(Daura), 


6. Ogun(Imeko Afon) 


Yadda zaka nema aikin shine kashiga https://recruitment.adhoctrial.nationalpopulation.gov.ng/ idan kashiga saika bashi dan amfani da location na wayanka domin saiya dubah yagah inda kake tukun kafun kasamu daman cikawa, saika shiga inda akasa start application saika taba ka cike bayananka na takardunka saikayi submit 


Gargadi: dole saikana daya daga cikin inda aka lissafo a sama sannan kasamu daman shiga wannan tsarin inbaka ciki bazai yiba kwata kwata 

0 Response to "Yadda Zaku Cike Aikin Ad-hoc a Ma'aikatar National population commission NPC"

Post a Comment