--
YANZU YANZU SHARI’AR SHEIKH ABDULJABAR NASIRU KABARA A KANO

YANZU YANZU SHARI’AR SHEIKH ABDULJABAR NASIRU KABARA A KANO
Tun da sanyin safiyar yau ne, jami'an tsaro suka tare dukkan hanyoyin zuwa babbar kotun musulunci ta jihar Kano  inda za a yanke hukunci a shari'ar da gwamnatin Kano ta gurfanar da Sheikh Abduljabar Nasiru Kabara game da zarge-zargen batanci da ake yi masa.


Kalli cikakken video 

👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻


https://www.facebook.com/100064593257443/posts/pfbid028sLy1hGNkxGZEqc7CUxCYU8HHafrVUk5qcQdVS7JnzZ2KHRmJy9hDSouTx3jVc7jl/?app=fbl

 Mai Shari'a Alkali Ibrahim Sarki Yola ne zai yanke hukuncin. Ina shi dai malamin yake ta ikirarin ayi masa Adalci akan hukuncin da zaa yanke masa

0 Response to "YANZU YANZU SHARI’AR SHEIKH ABDULJABAR NASIRU KABARA A KANO "

Post a Comment