--
Aƙalla mutune 100 ne suka rasa gonakinsu yayin da dandazon tsuntsaye jan-baki suka shuga gonakinsu

Aƙalla mutune 100 ne suka rasa gonakinsu yayin da dandazon tsuntsaye jan-baki suka shuga gonakinsu

suka afka wa gonakin shinkafa a garin Argungu na jihar Kebbi.

Mazauna yankin sun ce tsuntsayen sun lalata kusan hekta 75,000 na gonankin a ranakun  ƙarshen makon nan.

📸: Sarkin Noman Kebbi.

0 Response to "Aƙalla mutune 100 ne suka rasa gonakinsu yayin da dandazon tsuntsaye jan-baki suka shuga gonakinsu "

Post a Comment