--
Jirgin ruwan Sojojin  Nagerian   Naver Ya Ceto Dalibai A jahar Calabar

Jirgin ruwan Sojojin Nagerian Naver Ya Ceto Dalibai A jahar Calabar

 
 Dalibai  guda 14 ne da jirgin ruwan  na Najeriya ya kubutar da su a hanyar Calabar/Oron.

 Har yanzu ba a ga guda 3 daga cikin daliban ba.  Bincike ya nuna cewa daliban  likitanci ne da suka kai  ziyarci birnin Calabar domin gudanar da taron kungiyar daliban likitanci na shekara-shekara na NIMSA  da kuma tawagar daliban da suka kai ziyarar ta jirgin ruwa ta Calabar Marina Resort, abin takaici, jirgin ya kife da su sa'a .
Kwale-kwalen na  Sojojin Ruwan Najeriya na kusa da shi kuma an yi kokarin kubutar da su yayin da har zuwa lokacin da aka samu labarin, ba a ga mutane  uku daga cikin daliban ba.


  
 
 
 

0 Response to "Jirgin ruwan Sojojin Nagerian Naver Ya Ceto Dalibai A jahar Calabar"

Post a Comment