--
FRSC RECRUITMENT 2023: NCE da SSCE zasu shiga training ranar Talata 6 ga watan June. | Duba Cikken bayani

Hukumar kiyaye haduruka ta kasa (Frsc) ta aikawa sakon gayyatar horar ga masu kwalen diploma or NCE da SSCE zasu shiga training ranar Talata 6 ga watan June.

MASU kwalen DIPLOMA za a horar dasu a Nigerian Army training center, kontagora, Niger state za'a rufe shiga Cam ranar 11 ga watan June 2023.

MASU kwalen SSCE a Frsc Rma training school, jos, pleatau state. 

Allah ya sadamu da alkhairai

©Ahmed El-rufai Idris

Kaduna State Coordinator Zumunta Youths Awarenesses Forum ☑️

0 Response to "FRSC RECRUITMENT 2023: NCE da SSCE zasu shiga training ranar Talata 6 ga watan June. | Duba Cikken bayani"

Post a Comment