--
Hukumar kula da masu yiwa kasa hidima (NYSC) da hukumar kidayar jama’a ta kasa National Population Commission Sun Fitar Da Sunayan Wadanda Suka Chanchanta

Hukumar kula da masu yiwa kasa hidima (NYSC) da hukumar kidayar jama’a ta kasa National Population Commission Sun Fitar Da Sunayan Wadanda Suka Chanchanta


Hukumar kula da masu yiwa kasa hidima (NYSC) da hukumar kidayar jama’a ta kasa National Population Commission da Hukumar kula da lafiyar Ƙananan UNICEF sun fitar da sunayen wanda suka cancanta da shiga aikin yiwa yara rijista .

Mutanan da suka nemi aikin yiwa yara rijistar haihuwa NPC Birth Registration aikin wucin gadi na rijistar haihuwa kuma sukayi submitting na application har aka tura musu  sako email dinsa na ECRVS mai dauke da user name da pasword ga link din da zaiyi amfani dashi  :https://admin.birthregistrationadhoce-recruitment.com/     

Credet:AHMED EL-RUFAI IDRIS ☑️

0 Response to "Hukumar kula da masu yiwa kasa hidima (NYSC) da hukumar kidayar jama’a ta kasa National Population Commission Sun Fitar Da Sunayan Wadanda Suka Chanchanta"

Post a Comment