--
KARIN BAYANI SHIRIN CONDITIONAL CASH TRANSFER

KARIN BAYANI SHIRIN CONDITIONAL CASH TRANSFER

Ministar jinkai Dr Betta Edu tace a ranar 17 ga wannan wata na Oktoba, 2023 za a kaddamar da bada tallafi na Conditional Cash Transfer wa magidan ta miliyan 15 a fadin Najeriya. 

karkashin shirin CCT da jimillar kudi Naira 75,000 da za ta biya kowane mai cin gajiyar shirin.

Conditional Cash transfer (CCT) shine poor and vulnerable house hold wanda aka yi data captured a tsohuwar gwamnatin data gabata aka bayar da tallafin N10,000 karshen wata har tsawon shekara guda wasu an basu sau daya wasu kuma sau biyu wasu bama a basu ba.

Ministan jinkai ta ce gwamnatin Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ta mayar da tallafin naira 75k Kuma kudin lokaci guda zata bayar da kudade ga iyayen mu mata da maza da suke cikin shirin 

Idan zaku iya tunawa iyayen mu mata da maza an bude musu asusun ajiya tare da basu katin cirar kudi ATM card, tsohuwar gwamnatin da basu wani kati mai nauki da dukkan bayanai da suka shafi mai cin gajiyar shirin Conditional Cash Transfer.

Ayi share sannan a sanar da iyayen mu da aka san suna cikin shirin .

Ahmed Rufai Idris 
National Chairman NIGERIAN YOUTH OPPORTUNITIES

0 Response to "KARIN BAYANI SHIRIN CONDITIONAL CASH TRANSFER"

Post a Comment