--
Kuyi maza ku hanzarta ku nemi guraben karatu kyauta tare da biyanku alawus a ƙasar Saudiyyah

Kuyi maza ku hanzarta ku nemi guraben karatu kyauta tare da biyanku alawus a ƙasar Saudiyyah

Ma'aikatar ilimin ƙasar Saudi Arabia ta bada damar neman guraben karatu ga wasu daga cikin ƙasashen africa har da Najeriya..

Ma'aikatar ilimi a ƙasar ta sanar da cewa ɗalibai 'yan Africa ta yamma za su iya nuna sha'awar su ta yin karatu a ƙasar kyauta tare da alawus na wata-wata ga dukkanin ɗaliban da suka samu nasara a neman scholarship ɗin bayan cika ƙa`ida

Tsare-tsaren da cika ƙa`idojin sun haɗa da international passport, takardar shaidar ingancin lafiya, takardun kammala karatu, takardar ayyana mutum a matsayin mai hazaƙa da son zaman lafiya, takardar shaidar cewa ba'a taɓa aikata wani lefi ba daga hukumar `yan sanda.

Kamfanin Albadar Global Agency Ltd zai taimaka tare da tsara cika dukkanin ƙa`idojin domin samun nasara cikin sauƙi. 

Kai tsaye domin ƙarin bayani ko neman gurbin karatu ta hanyar Scholarship a ɗaya daga cikin jami'o'in Saudi Arabia dama wasu ƙasashen zaku iya ziyartar ofishin mu dake Kano a tudun yola titin rafin Ɗan nana ko a tuntuɓe a lambar WhatsApp 08086251045.

Ahmed Rufai Idris

0 Response to "Kuyi maza ku hanzarta ku nemi guraben karatu kyauta tare da biyanku alawus a ƙasar Saudiyyah"

Post a Comment