--
Yadda Zaka Cike Sabon Tallafin Naira Dubu Hamsin N50k Na Gwamnatin Tarayya karkashin Tsarin (Presidential Conditional Grant Scheme )

Yadda Zaka Cike Sabon Tallafin Naira Dubu Hamsin N50k Na Gwamnatin Tarayya karkashin Tsarin (Presidential Conditional Grant Scheme )

Yadda Zaka Cike Sabon Tallafin Naira Dubu Hamsin N50k Na Gwamnatin Tarayya karkashin Tsarin (Presidential Conditional Grant Scheme)

Wanda Yasan Bai Cikaba Yaje Ya cika Kada Daga Baya Ayi Irin Na  (RRR) Kace Bamu Sanar Maka Ba

Gwamnatin Tarayya ta Kaddamar da Sabon Shirin Bayar da tallafi Ga Kananan 'Yan Kasuwa Wadanda sukeda Asusun Banki. Zasu Samu Tallafin Naira Dubu Hamsin Ga Kowanne Wanda Ya Nema.

Ga Wadanda Basu da Babbar Wayar Cukewa Ko Suke Fuskantar Matsala Wajen Cikawa Shafin Bz News 24/7 ya Samar Da Tsarin Cukewa Mutane Gamai Buqata Yana Iyayi Mana Magana Yanzu Ta WhatsApp+2348133888333 Domin Acika Masa. Zai Biya Ladan Aiki N500 Kacal.

Jerin Abubuwan da Ake Da Buqata Sune Kamar Haka:

*N50k Grant Scheme Application Requirements:* 


the required details below to apply.

Surname:

Other names:

Email address:

Phone number:

Gender:

Residential Address:

*Bank Details Like.* 

Bank Verification Numbe (BVN):

Date of Birth (must be 18years and above):

Bank Name:

Account Number:

Account Name:

 *Business & Grant Details Like:*

Business Type/Sector:

Business Line:

Sanarwa Daga Shafin Bz News 24/7 https://www.bzglobalservice.com.ng

Ayi share Don Allah Nagode ✅

https://grant.fedgrantandloan.gov.ng/apply

0 Response to "Yadda Zaka Cike Sabon Tallafin Naira Dubu Hamsin N50k Na Gwamnatin Tarayya karkashin Tsarin (Presidential Conditional Grant Scheme )"

Post a Comment