--
WATA SABUWA: “Haramun ne ka auri macen da ta dora hotunan ta a Social Media” - Sheikh Bashir Sokoto

WATA SABUWA: “Haramun ne ka auri macen da ta dora hotunan ta a Social Media” - Sheikh Bashir Sokoto


“Haramun ne ka auri macen da ta dora hotunan ta a Social Media” Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto.


Fitaccen Malamin Addinin Musulunci na jihar Sokoto wato, Sheikh Bashir Ahmed Sani, ya bayyana cewa Haramu ne mutum ya auri macen da ta taba sanya hotonta a Social Media.


Shehin Malamin ya bayya haka ne a yau Juma'a, 15 ga watan Afurairu na 2022, kamar yadda jarida Narasa ta bayyana a Facebook.


Sai dai Mutane na ta tofa albarkacin bakinsu dangane da wannan jawabi na Malamin, inda wasu suke karyatawa, da kushe zancen.



 

0 Response to "WATA SABUWA: “Haramun ne ka auri macen da ta dora hotunan ta a Social Media” - Sheikh Bashir Sokoto"

Post a Comment